Labaran Duniya Apk Download for Android
Cikin sauqi wannan application "Labaran Duniya" zai tanadar maka/ki labaru da dumi-duminsu daga taskar BBC Hausa, VOA Muryar Amurka, Jaridar Aminiya, Premium Times Hausa, Legit Hausa da kuma RFI Faransa.Ana iya samun labarai kamar haka:
- Labaran cikin gida Nigeria, Niger, da sauran qasashen Africa.
- Labarai daga sassa daban-daban na fadin duniya.
- Labarai da suka shafi Nishadi, Siyasa, Kannywood, Wasanni da dai sauransu.
Ana iya karantawa ko kuma a kahanzarin sauke wannan manhajar domin biyan buqatarka/ki.
llaci labaru. Da zarar sabon labari ya fita, zaka/ki riga kowa samunsa.
Karka/ki sake a baka/ki labari. Ayi
---------------------------------------------------------
Category : News and Magazines App
Last Updated : 01 July, 2020
Current Version : 2.2
Requirements : 5.0+
Developer : Man Munir
